Kudirin Canjin Kudi Ya Sa Al’umma Cikin Yunwa Da Kunci – Sarkin Musulmi
Sultan din Sokoto kuma shugaban zauren koli na harkokin Addinin Musulunci Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa, batun sauyin kudi ya kawo yunwa da kuma bacin rai a cikin…