Mutane Uku Sun Rasa Rayukan Su Bayan Sun Fada Rijiya A Osun
Wasu mutane uku sun rasa rayukan su a lokacin da su ka fada rijiya a lokacin da su ke tsaka da aikin gini a Jihar Osun. Lamarin ya farune a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu mutane uku sun rasa rayukan su a lokacin da su ka fada rijiya a lokacin da su ke tsaka da aikin gini a Jihar Osun. Lamarin ya farune a…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara ta kama wani matashi mai shekaru 20 sakamakon zargin sa da hada baki da wasu mutane biyar su ka yi garkuwa da mahaifiyar sa da…
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta lalata magungunan jabu da wasu kayayyaki wanda kudinsu ya kai fiye da naira miliyan 300 a Jihar Nasarawa. Hukumar…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa masu yiwa kasa hidima ne kadai za su yi aiki da na’urar tantance masu kada kuri’a a lokacin zabe…
Hukumar ƴan sandan jihar Zamfara ta bayyana cewa jami’anta sun cafke wata mata mai safarar makamai ga ƴan bindiga a jihar. Hukumar ƴan sandan tace ta cafke matar mai suna…
Babban bankin Najeriya ya musanta rahotannin da ake yadawa cewa bankin ya baiwa bankunan ‘yan kasuwa umarnin ci gaba da karbar tsofaffin kudade da bankin ya dakatar. Daraktan sanarwa na…
Gwamnan babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya bai’wa dukkan bankunan ‘yan kasuwa izinin ci gaba da karbar tsofaffin kudade wanda bankin na CBN ya dakatar a baya. Daraktan Sadarwa na…
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El’Rufa’i ya bayyana cewa za a ci gaba da karbar tsofaffin kudade a Jihar sa. El’Rufa’i ya bayyana hakan ne ta cikin wani jawabi da…
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta gano wani yunkuri da mayakan kungiyar boko haram su ke yi na sake kai wa jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja harin nan…
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ce jam’ian ta ba za su halarci rumfunan zaɓe a ƙurararren lokaci ba. Hukumar ta ce kayan zaɓe ma ba za…