Zababbun ‘Yan Majalisar Wakilan Tarayya Da Na Dokoki Na Ci Gaba Da Shirye-shirye Gabanin Rantsar Da Majalisar
Yayin da ake shirin rantsar da zababbun ‘yan majalisar wakilan tarayya da na dokoki, masu neman shugabanci sun yi nisa a shirye-shiryensu. Ganin an kammala tattaunawa da ‘yan kwadago a…
