An Kama Tsohon Kwamishina A Zamanin Ganduje Da Badakalar Naira Biliyan Daya
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta Jihar Kano ta kama kwamishinan ayyuka a zamanin tsohon Gwamna Kano Dr Abdullah Umar Ganduje, injiniya Wada Suleh sakamakon zarginsa da aikata…