Zulum Y Rantsar Da Shugaban Ma’aikatan Jihar Borno
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya rantsar da shugaban ma’aikatan jihar da wasu mutum biyu masu ba shi shawara na musamman. Jaridar Daily Trust ta kawo rahoto cewa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya rantsar da shugaban ma’aikatan jihar da wasu mutum biyu masu ba shi shawara na musamman. Jaridar Daily Trust ta kawo rahoto cewa…
Hukumar kula da Shige da Fice ta Ƙasa shiyar Kano (Nigerian Immigration Service) ta sha alwashin haɗa hannu da Hukumar kula da zirga zirgar ababen Hawa ta Kano (KAROTA) wajen…
Mabiya mazhabar shi’a a Najeriya sun fita zanga-zanga a Kaduna kan rashin adalci da ake yi wa shugabansu, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky. ‘Yan shi’an sun cika titin Ahmadu Bello a birnin…
Ma’aikatan kamfanin ibom Air sun kama wani fasinjan mai suna Ogeneochuko David da ya sace Kwamfutar wani fasinja a cikin Jirgin da ya taso daga Legas zuwa Abuja a ranar…
Gwamnan Jihar Sokoto Ahmad Aliyu ya mika sunayen kwamishinoni 16 ga majalisar dokokin Jihar. Sanarwar mika sunayen na kunshe ne cikin wata takarda da gwamnan ya aike wa shugaban majalisar…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi kira ga ’yan Najeriya da su koma amfani da keke a matsayin hanyar sufuri da nufin kawar da fitar da gurbatacciyar iska da ke gurbata…
Akalla fulani makiyaya 21 ne mayakan ISWAP su ka hallaka a wasu hare-hare daban-daban da suka kai Jihar Borno. Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa mayakan sun kai harin ne…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da wasu mata akalla 23 a wani daji da ke Jihar Zamfara. Rahotanni sun bayyana cewa an yi garkuwa da…
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya sadaukar da kashi 50 na albashinsa ga wata gidauniya ta musamman domin talakawa, marasa karfi da gajiyayyu a Jihar Kaduna. Gwamnan ya bayyana…
Kungiyar Progressive Union of Southern Nigeria (PUSSON), kungiyoyi masu zaman kansu sama da 50 daga dukkan shiyyoyin siyasa uku na Kudancin Najeriya, sun taya tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi…