Wata Kotu A Birtaniya Ta Yankewa Sanata Ike Ekweramadu Hukunci Shekaru Goma A Gidan Yari
Wata babbar kotu dake zaman ta a kasar Birtaniya ta yankewa sanata Ike Ekweramadu hukuncin daurin shekaru Goma a gidan yari tare da matarsa. Alkalin kotun Mr.Johnson shi ne ya…