Ya angwance a karo na 6 bayan da ya zauna a gwauro fiye da watanni 6
Adam zango wanda jarumi ne a masana antar Kannywood ya kuma angwancewa da amaryarsa sofiyya a can jihar Kebbi. Wannan shi ne karo na 6 da jarumin yake angwancewa. Ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Adam zango wanda jarumi ne a masana antar Kannywood ya kuma angwancewa da amaryarsa sofiyya a can jihar Kebbi. Wannan shi ne karo na 6 da jarumin yake angwancewa. Ya…
Yayin gabayar da ƙara cikin ƙunshin takardar koke da lauypyin Amina Mujammad Amal suka shigar da ƙarar shahararriyar jarumar fim ɗin hausa Hasiza Gabon, ta nemi kotu da ta karɓar…
A dai dai lokacin da aka sasanta Adam Zango da Ali Nuhu wata rigimar ke ƙoƙarin ɓallewa. Ana zargin wata shahararriyar jarumar fim ɗin hausa da tafka gagarumin alkaba i,…
wata rana wani mai mashin yayi dare sai ya hadu da yan sanda suka tare shi, ko me yasa yayi dare, sai yace wallahi aiki ne yamai yawau shi yasa…
DAGA SAMA HAR KASA WANI NE RANAR ZABE AKA BASHI NAIRA 500 AKA CE IDAN YAJE GURIN ZABE YA ZABI JAM’IYYARSU TIN DAGA SAMA HAR KASA, GOGAN NAKA YACE BA…
Jaruma Rahama Sadau ta yi bikin kammala karatun Digiri wanda ta yi a jami’ar Eastern Mediterranean ,da ke ƙasar Cyprus. Jarumar wadda ta ɗauki hotuna zafafa ta kuma saka a…
Ƴan kannywood sun rabu biyu Tun bayan wata ziyarar cin abinci da aka kaiwa shugaba Buhari a fadarwa, wanda wasu daga cikin jaruman masana antar suka kai masa tareda jaddada…
Yadda aka zaɓo Naziru har ya zama Sarkin waƙa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll ya naɗa Naziru Ahmad a matsayin sarkin waƙarsa. Naziru Ahmad dai ya kasance mawaƙi da a…