Za mu cigaba da yaƙin neman zaɓe – Kwankwaso
Cikin wata hira da ya yi da BBC, Kwankwaso ya ce, sanin kowa ne ka’idar dokar hana zabe ita ce sa’oi 24 kafin zabe, to tun da an daga daga…
Za a sauya shugaban INEC na ƙasa
Akwai yuwuwar sauya shugaban hukumar zaɓe na ƙasa bayan ɗage zaben da aka shiya yi yau a Najeriya. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa matuƙa kan ɗage zaɓen wanda…
INEC ta sauya ranakun zaɓen gwamnoni da Shugaban ƙasa
Shugaban hukumar zaɓe na ƙasa INEC farfesa Mahmud ne ya bayyana hakan a yayin zantawa da ƴan jarida, jim kaɗan bayan kammala wani taro da ya gudana a babban birnin…
EFCC ta shirya kame duk wanda aka kama yana siyan ƙuri’a yayin zaɓen gobe da na gwamnoni
Hukumar yakin cin hanci da rashawa tare da almundahana (EFCC) tana sanar da al’ummar Nigeria shirinta na kame duk mutumin da aka gani yana siyen kuri’ar zabe a wajen zabe…
ANAYI DA KAI
DAGA SAMA HAR KASA WANI NE RANAR ZABE AKA BASHI NAIRA 500 AKA CE IDAN YAJE GURIN ZABE YA ZABI JAM’IYYARSU TIN DAGA SAMA HAR KASA, GOGAN NAKA YACE BA…
An umarci INEC ta gaggauta fitar da dan takarar APC a Zamfara
Ministan Shari’a da shugaban jam iyyar APC na ƙasa Adam Oshiomhole sun ce INEC ta gaggauta wanke ‘yan takarar APC na Zamfara Abin da kawai kotun ta yi, shi ne…
Za mu shafe siyasar Atiku daga Gobe Asabar Inji Tinubu
Jigon jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya ce jam’iyyar su za ta yi wa dan takarar shugabancin kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ritaya kwata-kwata daga siyasa. Tinubu y ace…
Za’a yi amfani da jami’an tsaron NSCDC sama da dubu aZamfara
Rundunar tsaro na NSCDC a jihar Zamfara ta bayyana cewa za ta yi amfani da dakarun ta 1,050 wajen kula da zabe da za a yi a jihar Zamfara. Shugaban…
Jifan Buhari a Ogun rashin ɗa’a ne
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana takaicinta kan yadda aka jefi shugabanninta a gangamin yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Ogun. Wata sanarwa da jam’iyyar ta fitar…