Da Kudin Hayar Gidana Da Na Bayar Nake Cin Abinci – Buhari
Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa da kudin hayar gidansa da ke Jihar Kaduna da ya bayar da shi yake cin abinci tare da rike kansa. Tsohon shugaban…
Majalisar Dokokin Kano Ta Amince Da Kara Fadada Titin Zuwa Katsina Da Ke Jihar
Majalisar dokokin jihar kano ta amince da fadada titin zuwa Katsina da yin gada daga gadar kofar ruwa zuwa rijiyar lemo a Jihar. Majalisar ta amince da kudurin ne, bayan…
Tsofaffin Jami’an Tsaron Najeriya Ne Ke Hakar Ma’adanai Ba Bisa Ka’ida Ba – Oshimole
Sanata Adams Oshimole mai wakiltar jihar Edo ta Arewa ya zargin cewa, tsofaffin jami’an tsaro ne su ke yin aikin haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a faɗin ƙasar nan.…
Amurka Ta Dakatar Da Bayar Da Taimako Ga Kasashen Duniya
Ƙasar Amurka ta dakatar da bayar da duk wani taimako ga ƙasashen duniya, a cikin wata sanarwa da aka fitar a jiya Juma’a. Sai dai ƙasar ta Amurka ta ce…
Shugaba Tinubu Zai Tafi Taron Makamashi Kasar Tanzaniya
A gobe Lahadi ne shugaban Kasa Bola Tinubu zai bar birnin tarayya Abuja zuwa birnin Dares Salaam na Kasar Tanzaniya, don halartar taron shugabannin Afirka kan makamashi. Mai magana da…
Jam’iyyar APC A Yankin Arewa Ta Tsakiya Ta Nemi Da Gwamnan Filato Ya Komawa APC
Ƙungiyar jam’iyyar APC ta Arewa ta Tsakiya ta sake aikewa da gwamnan Jihar Filato Caleb Muftwang Bukatar komawa jam’iyya mai mulki ta APC. A wata sanarwa da shugaban kungiyar Saleh…
Hada Karfi Da Karfe Tsakanin Jami’an Tsaron Najeriya Zai Magance Matsalar Rashin Tsaro A Kasar
Malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bayyana cewa, idan hukumomin tsaro sun haɗa ƙarfi za su iya magance matsalar tsaron da ta addabi arewacin Najeriya. A tattaunawarsa…
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutane Biyar A Kaduna
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane Biyar a lokacin da suka kai hari Kauyen Akansan-Garmadi da ke yankin Rumaya a cikin karamar hukumar Kauru ta Jihar Kaduna.…
‘Yan Bindiga Sun Nemi Miliyan 540 Kafin Sakin Mutanen Da Suka Yi Garkuwa Da Su A Katsina
Wasu yan bindiga sun bukaci a biya Naira miliyan 540 don fansar wani ma’aikacin jinya, da kuma wasu mutane da su ka yi garkuwa da su a wani asibiti da…
Kotu A Ondo Ta Aike Da Wani Matashi Gidan Gyaran Hali Sakamakon hallaka mahaifinsa
‘Yan sanda a Jihar Ondo sun gurfanar da wani matashi a gaban Kotu sakamakon hallaka mahaifinsa da yayi. Matashi mai shekaru 32 ya hallaka mahaifinsa nasa ne mai shekaru 68,…