Ndume Ya Jajantawa Rundunar Sojin Najeriya Bisa Rasa Rayukan Jami’anta Da Ta Yi A Borno
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu Sanata Ali Ndume ya jajantawa rundunar Operation Hadin Kai da ke garin Maiduguri bisa rasa jami’anta Shida da ta yi. Sanatan ya jajantawa sojin…
Shugaban Karamar Hukuma A Kaduna Zai Yiwa Limamai Karin Alawus
Shugaban karamar hukumar Soba a jihar Kaduna Hon Muhammad Lawal Shehu ya amince da karawa Limaman Masallatan Juma’a na Karamar hukumar alawus-alawus din da ake ba su kowanne wata. Shugaban…
Gwamnan Katsina Ya Canjawa Wasu Daga Cikin Kwamishinoninsa Ma’aikatu
Gwamnan Jihar Katsina Malam Umar Dikko Radda ya sauyawa wasu daga cikin kwamishinoninsa Ma’aikatu don kara inganta ayyukan gwamnatin Jihar. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai…
Helkwatar Tsaro Ta Ce Mayaƙan ISWAP Sun Hallaka Sojoji Shida A Borno
Helkwatar tsaro a Najeriya ta tabbatar da kisan jami’an soji shida a wani hari da mayakan Iswap su ka kai wa jami’an a sansaninsu a jihar Borno. An kai harin…
Shugaban Ƙaramar Hukuma A Kano Ya Naɗa Hadimai 60
Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano Yusuf Imam wanda aka fi sani da Ogan Boye, ya nada mutane 60 a matsayin masu taimaka masa akan ayyukan ƙaramar hukumar. Hakan…
Gwamnan Borno Ya Sauya Sunan Jami’ar Jihar
Gwamnatin Jihar Borno ta amince da sauya sunan Jami’ar Jihar Borno zuwa Jami’ar Kashim Ibrahim don girmamawa ga tsohon gwamnan Arewa na farko. Gwamnatin ta amince da sauya sunan Jami’ar…
EFCC Ta Kori Jami’anta 27 Bayan Samunsu Da Rashawa
Hukumar hana cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta kori jami’an ta 27 bayan samunsu da laifin damfara da wasu laifuka da su ka saba da ƙa’idar aikin. Shugaban…
Tinubu Ya Tafi Ghana Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Ƙasar
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai tafi kasar Ghana domin shaida rantsar da sabon shugaban kasar John Dramani Mahama. Hakan na kunshe a wata sanarwa da hadimin shugaban ƙasar Bayo…
Fashewar Tankar Mai Ta Hallaka Mutane Da Ƙone Gidaje A Delta
Wata motar dakon mai da ta fashe ta yi silar mutuwar mutane da dama yayin da gidaje su ka kone a jihar Delta. Lamarin ya faru a jiya Lahadi a…
Sojoji Sun Hallaka Fitacce Ɗan Bindiga A Zamfara
Jami’an sojin Najeriya sun hallaka fitacce ɗan bindiga Sani Rusu a jihar Zamfara. Jami’an tawagar Operation Fansar Yamma ne su ka hallaka fitaccen dan bindigan kamar yadda mai magana da…