Sunayen jerin ministocin na nuni da Har yanzu Ba wani chanji a mulkin Shugaban Buhari
Har yanzu Al’ummar Najeriya na ci gaba da bayyana ra’ayinsu dangane da jerin sunayen da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika wa majalisar dattawan kasar, domin ta amince ya nada…