Kotun Tafi da gidanka a jihar kano ta ci Tarar Dan Lebanon 200,000 bisa karya doka
Kotun tafi da gidanka ta jihar kano ta ci Tarar wani mutum dan Asalin kasar Labanon mai suna Hussain Khalil tarar 200,000. Kotun karkashin Jagorancin mai sharia Sadiku Sammani, ta…