Kotun Ƙoli Ta Ɗage Shari’a A Kan Daina Karɓar Toshon Kuɗi
Babban kotun ƙoli ta ƙasa a Najeriya ta sanya ranar 22 ga watan Fabrariru domin cigaba da sauraron ƙarar da aka shigar gabanta na daina karɓar tsofaffin kuɗi. A zaman…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Babban kotun ƙoli ta ƙasa a Najeriya ta sanya ranar 22 ga watan Fabrariru domin cigaba da sauraron ƙarar da aka shigar gabanta na daina karɓar tsofaffin kuɗi. A zaman…
Aƙalla mutane bakwai ne su ka mutu a sakamakon hatsarin mota da ya faru a ƙaramar hukumar Lavun ta jihar Neja. Hatsarin day a haɗa da mota ƙirar tirela da…
Jami’an ƴan sanda a jihar Ondo sun mamaye helkwatar babban bankin Njeriya CBN reshen jihar bayan da wasu fusatattun matasa su ka yi yunƙurin nuna fushinsu. Mutanen da mafi yawansu…
Har yanzu al’umma na ci gaba da kokawa a kan ƙarancin sabbin kuɗi da aka sauyawa fasali. Da yawan jama’a na yin dandazo a ƙofar bankuna da wajen injinan cirar…
Gwamnatin jihar Zamfara ta umarci dukkanin ƙungiyoyi masu zaman kansu a jihar su dakatar sannan su fice daga jihar. Hakan na ƙunshe a wata sanarwa da kwamishinan tsaro da al’amurancikin…
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele yace dokar daina karɓar kuɗi a Najeriya tana nan daga ranar 10 ga watan Fabrairu daya gabata. Gwamnan ya sake jaddada haka ne…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya buƙaci haɗaɗɗiyar daular larabawa ta ɗage takunkumin hana ƴan Najeriya izinin shiga ƙasar. Shugaban ya miƙa roƙon ne yayin da ya ke yi wa shugaban…
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, yayi alkawarin zai saka kimanin Dala Biliyan 10 Dan bunkasa tattalin arzikin Najeriya. Sannan yayi alkawarin farfadowa…
Dan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar LP Peter Obi yace, Dalilinsa na shiga kasuwanni Dan yakin neman zabe shine, kudurinsa na dawo da Najeriya daga kasa mabukaciya zuwa kasa mai…
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC Bola Tinubu yace, kudirinsa in ya zama shugaban kasa shine cigaba da hakar man fetir a jihar Gombe Dan amfanuwar yankin da kasa…