Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Janye Biyan Tallafin Man Fetur A Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce daga yanzu ya soke biyan tallafin man fetur a Najeriya. Bola Tinubu ya ce bayar da tallafin man fetur da kasar ke yi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce daga yanzu ya soke biyan tallafin man fetur a Najeriya. Bola Tinubu ya ce bayar da tallafin man fetur da kasar ke yi…
Gungun magoya bayan jam’iyyar NNPP sun yi wa sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Ihu, a filin wasa na Sani Abacha wurin da ake bikin rantsar da sabon gwamna. Dirar…
Tsohuwar ministar Man Fetur a gwamnatin tsohon shugaban Kasa Goodluck Jonathan Diezani Alison Madueke ta shigar da karar hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa Zagon Kasa ta EFCC…
Wata kungiyar siyasa ta Ahlulbayt Political Forum da ke karkashin kungiya mai akidar mabiya Shi’a IMN reshen Jihar Kaduna ta nuna rashin jin dadinta akan yadda gwamnatin Jihar Kaduna ke…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da wani limamin wata coci mai suna Owu Ujo a ranar Juma’a a Jihar Imo. Daraktan yada labaran Cocin da…
Gwamnan Jihar Rivers mai barin gado Nyesom Wike ya bayyana cewa akwai bukatar gwamnatin tarayyar Najeriya ta kara yawan kudaden da ta ke bai’wa rundunar ‘yan sanda. Haka na kunshe…
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun ma’aikata sakamakon bikin rantsar da sabuwar gwamnatin Najeriya. Ministan harkokin cikin gida Ogbeni Rauf Aregbesola ya bayyana hakan ta…
Zababben gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya aike da sakon gayyata ga tsohon Sarkin Kano Muhammad Sunusi Na II gurin bikin rantsar da shi a ranar 29 ga watan…
Wasu mahara a Jihar Imo sun hallaka wani basaraken Orsu Obota Eze Victor Ijioma a karamar hukumar Oguta ta Jihar . Maharan sun hallaka ba sakaraken ne a yankin Isama…
Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar da jam’iyyar PDP ta shigar gabatan akan kalubalantar nasarar da Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima su ka samu a zaben…