Akwai Yuwuwar Shugaba Buhari Ya Tsawaita Mulkinsa Tsawon Watanni Shida
Babban Lauya, kuma dattijon ƙasa, Cif Robert Clarke (SAN), ya yi kira da a ƙara wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari wa’adin mulki bayan kammala mulkinsa na biyu a 2023. Babban…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Babban Lauya, kuma dattijon ƙasa, Cif Robert Clarke (SAN), ya yi kira da a ƙara wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari wa’adin mulki bayan kammala mulkinsa na biyu a 2023. Babban…
Hukumar ƙidaya a Najeriya (NPC) ta amince da sake ƙidayar yan ƙasar a watan Afrilun shekarar 2023. Wannan ke nuni da cewar za a gudanar da ƙidayar ƴan Najeriya bayan…
Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da ƙarin albashi ga malaman makaranta a ƙasar. Jawabin hakan ya fito daga bakin misitan ilimi a ƙasar mallam Adamu Adamu. Ya ce…
Cutar corona na cigaba da raguwa a Najeriya bayan da aka samu sabbin mutane 97 masu dauke da ita, yayinda mutane 138 suka warke a fadin kasar jiya lahadi. A…
Gwamnatin tarayyar najeriya ta gano wasu matafiya da ke zuwa ƙasar daga ƙashen ƙetare na gabatar da shaidar gwajin cutar corona ta jabu. Kwamitin da fadar shugaban kasa ta kafa…
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta cimma matsaya da gwamnatin tarayyaa kan yajin aikin da takeyi. Yayin wani taro da Suka gudanar da ya dauki tsawon lokaci inda suka tsaida…
Babban ofishin jakadancin Najeriya da ke Ottawa a kasar Canada ya sanar da rufe ofishin jakadanci da ke kasar. Kazalika, ofishin jakadanci ya ce ya dakatar da duk wasu aiyuka…
Shugaban kasa Muhammmad Buhari yayi jawabi Jim kadan bayan Kammala sallar Idi. shugaban Kasan ya gana da manema labarai a fadar shugaban kasa inda a nan ne yayi sallar Idi…
Daga Maryam Muhammmad Gwamnatin tarayya ta janye dokar hana tafiye-tafiye a fadin kasar nan sannan ta bada umarnin a bude makarantu don ‘yan ajin karshe su koma makaranta. Dokar zai…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi Kira ga manoman da su kara yawan abincin da suke nomawa, duba da halin da ake ciki, Najeriyar ba ta da kudaden sayen abinci daga…