Baccin rana na rage hawan jini – Bincike – Mujallar Matashiya
Binciken masana ya tabbatar da cewa rintsawa da rana na rage hawan jini a jikin bil adama. Binciken wanda babban likita a asibitin Asklepienion da ke Gress ya tabbatar ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Binciken masana ya tabbatar da cewa rintsawa da rana na rage hawan jini a jikin bil adama. Binciken wanda babban likita a asibitin Asklepienion da ke Gress ya tabbatar ya…
Ministan lafiya, Farfesa Isaac Adewole, ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda likitoci ƴan Najeriya ke ficewa daga ƙasar suna komawa wasu ƙasashen don neman kuɗi. Wannan dalili ka iya…
Kamar yadda Wani Kwararren likita kuma masani a bangaren magunguna da zamantakewar Iyali mai suna Dakta Ugwele dake Asibitin Tarayya a jihar Abia. Inda Yace Maza masu Shekaru Hamsin (50)…
Buba Marwa shine Shugaban kwamitin da shugaban ƙasa muhammad Buhari ya kafa da zai yi, yaƙi da shan miyagun kwayoyi, a Da yake jawabi kan wani ƙi yasi da aka…
Cutar HIV ta ragu da kashi 2 da ɗigo 8, inda yake kashi 1.4 a ƙarshen shekarar 2018 wanda yayi dai dai da kimanin mutane miliyan 1 da dubu dari…
A wata ƙididdiga da Hukumar da ke kula da cututtuka masu saurin yaɗuwa a Najeriya NCDC ta bayyana cewa tun daga lokacin da aka samu ɓullar cutar Lasa da beraye…
Ma’aikatar kiwon Lafiya ta duniya (WHO) ta kira ga mutanen kasar nan da su rika motsa jiki a koda da yaushe, cewa rashin hakan na sa a kamu da cututtuka.…
Wannan shafi da ke kawo muku rahoto na musamman a ciki, a wannan watan ma muna ɗauke da wani rahoto wanda zai mai da hankali kan yadda ake gudanar da…
Ci gaba Ta kuma hada ne da alamu wadanda suka hada da kamar amenorrhoea, hirsutism, wani al’amarine wanda ya shafi rashin haihuwa. Ita wannan matsala tana samar da raguwar samar…
Daga Mariya Murtala Ibrahim Ƴan uwana mata barkanmu da wannan lokaci, da fatan muna cikin ƙoshin lafiya, ya muka ji da yanayin sanyi? Allah ya bamu wucewa lafiya amin. bisa…