Jam’iyyar NNPP A Najeriya Ta Dakatar Da Kwankwaso Tsawon Watanni Shida
Kwamitin amintattu a jam’iyyar NNPP a Najeriya sun sanar da dakatar da jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso daga cikinta. Jam’iyyar ta naɗa Dakta Agbo Major a matsaayin shugaban jam’iyyar…