Ƙarin Kuɗin Kira Da Na Data Zai Kai Kaso 30 Zuwa 60 A Najeriya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce akwai yiwuwar ƙara kudin kiran waya da data da aika sakonni da kaso 30 zuwa 60. Ministan sadarwa na ƙasa Dakta Bosun Tijani ne ya…
Shettima Ya Jagoranci Taron ‘Yan Majan Jiya
Mataimakin shugaban Najeriya Sanata Kashim Shettima ya jagoranci shugabannin majalisa da shugabanin tsaro zuwa taron tunawa da yan mazan jiya. An gudanar da taron ne yau Laraba a Abuna domin…
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutane Da Dama A Katsina
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane a lokacin da suka kai hari babban Asibitin garin Kankara da ke Jihar Katsina. Maharan sun kai harin ne a cikin…
Rundunar Sojin Najeriya Ta Haramta Amfani Da Jirage Marasa Matuka A Wasu Yankunan Kasar
Rundunar soji ta Opration Hadin Kai ta haramta amfani da jirage marasa matuka a yankin Arewa maso Gabashin Kasar nan. Kwamandan rundunar sojin Saman na Operation Hadin Kai Commodore U.U…
A Ƙoƙarin Hijira Saboda Harin Ƴan Bindiga Sun Yi Hatsari Takwas Sun Mutu A Neja
Mutane takwas ne su ka rasa rayukansu sakamakon wani hatsarin mota da ya faru a jihar Neja. Waɗanda su ka mutu ana kyauta zaton manoma ne. Lamarin ya faru a…
Akwai Yiwuwar Farashin Man Fetur Ya Tashi A Najeriya
Akwai yiwuwar farashin man fetur ya sake hawa sama a Najeriya yayin da farashin gagar mai ya kai dala 80 a kasuwar duniya. A makon da ya gabata farashin gangar…
Babu Ranar Gyara Wutar Lantarkin Arewa – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce babu ranar daina lalacewar wutar lantarki musamman babban layin da ke kai wuta yankin arewa. Ministan makamashi Adebayo Adelabu ne ya bayyana haka yayin kare…
Gwamnatin Borno Na Alhinin Mutuwar Mutane Sama Da 40 Da Boko Haram Su Ka Hallaka
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da kisan mutane sama da 40 da ake zargi mayakan ƙungiyar Boko Haram sun yi. Mayakan sun hallaka manoman ne a wani hari da su…
Cunkoso Ya Yi Yawa A Gidajen Gyaran Hali Na Najeriya
Hukumar kula da gidajen gyaran hali a Najeriya ta ce fiye da mutane 48,932 ne ke jiran hukuncin a gidajen da ke faɗin ƙasar. Mai riƙon mukamin shugabancin hukumar ta…
Ƴan Bindiga Ne Ke Yaɗa Farfagandar Mun Kashe Farar Hula A Zamfara – Sojin Saman Najeriya
Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta batun hallaka farar hula a jihar Zamfara. Ana zargin jami’an sun hallaka yan sa kai 16 yayin da wasu su ka jikkata a wani…