Gwamnatin jihar katsina da kungiyar Alheri Dadin kowa sun shirya wayar da kan Al’umma game da Illar Ta’addanci
Tare da Sunusi Rabi’u katsina Kungiyar Alherin dadin kowa dake karkashin gidan talabijin na arewa24 ta kai ziyara ta musamman ga kwamishinan ma’aikatar yada Labarai da al’adu na jiha katsina…
