RMAFC Ta Musanta Batun Karin Albashin Masu Rike da Mukamai Na Siyasa
Hukumar raba arzikin kasa (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da karin albashin masu rike da mukaman siyasa da na shari’a da na gwamnati da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar raba arzikin kasa (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da karin albashin masu rike da mukaman siyasa da na shari’a da na gwamnati da…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da mayar da wasu hukumomi biyu na ƙasar karkashin kulawar mataimakinsa. Shugaba Tinubu ya yarda da mayar da hukumar bayar da agajin gaggawa…
Aƙalla mutane shida ne su ka rasa rayuwarsu bayna da wasu da ake zargi yan bindiga ne sun shiga wani yanki a jihar Filato. Maharan sun shiga kauyen RahossSambak da…
Hukumar rarraba arzikin kasa a Najeriya RMAFC ta amince da karin albashin shugaban ƙasa da mataimakin sa da sauran masu rike da mukaman siyasa da kashi 114. Hukumar ta amince…
Jami’an yan sanda a jihar Imo sun kama mutane biyar da ake zargi yan fashi da makami ne. Mutane biyar da aka kama dukkaninsu yan kasa da shekara 30 a…
Yayin da ake gab da karewar wa’adin tsagaita wuta a kasar Sudan wani kazamin fada ya sake barkewa a birnin kasar. Rahotanni sun ce an gwabza faɗa a dukkan sassan…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin rushe dukkan shugabannin majalisun da ke kula da ayyukan ma’aikatun gwamnatin tarayya. Tashar talabijin ta kasa ta rawaito cewa umarnin shugaban…
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmad Aliyu ya kai ziyarar ba zata wani babban Asibiti a cikin garin Sokoto domin gane wa idonsa yadda likitoci ke duba marasa lafiya. Mai magana da…
Shugaba Kasa Bola Tinubu ya karawa Nuhu Ribado girma daga Mashawarci Na Musamman Kan Tsaro zuwa Mai Bada Shawara Kan Tsaron Kasa. shugaban ya kara masa matsayin ne a ranar…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da wani basarake mai suna Oba na Idofin da matarsa a hanyar Makutu-Idofin dake ƙaramar hukumar Yagba East a jihar…