Mawakiya Queen Zeeshaq ta kalubalanci makarantun kasar nan kan rashin samar da darasin Soyayya
INA KALUBALANTAR KWALEJI DA JAMI’O’IN KASAR NAN KAN SOYAYYA Gaskiya na Kalubalanci jami’o’i da kwalejin kasar nan,, bisa rashin samar da courses kan abin da ya shafi SOYAYYA. Idan har…