Kaso 75 Na Yaran Najeriya Basa Iya Karatu Da Lissafi – UNICEF
Asusun tallafawa kananan yara na majalissar dinkin Duniya UNICEF yace, kaso 75 na yaran Najeriya ‘yan shekaru 7 zuwa 14 ba zasu iya karanta Jimla ko warware Dan karamin lissafi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Asusun tallafawa kananan yara na majalissar dinkin Duniya UNICEF yace, kaso 75 na yaran Najeriya ‘yan shekaru 7 zuwa 14 ba zasu iya karanta Jimla ko warware Dan karamin lissafi…
Gwamnan Jihar Edo Godwin Obaseki ya bayyana cewa, gwamnatinsa ta kashe Dala Miliyan 150 Dan magance matsalar Zaizayar kasa da Ambaliyar ruwa a sassa daban-daban Na jihar. Gwamnan ya fadi…
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da barkewar cutar Diphtheria, a kananan hukumomi 13 da ke fadin jihar. Kwamishinan lafiya Na Jihar Aminu Tsanyawa ne ya bayyana hakan, jiya Asabar yayin…
Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri, ya shawarci ‘yan Najeriya da kar su yi kuskuren sake zabar jam’iyya mai mulki ta APC a zabe mai ‘karatowa. Ya bayyana cewa, kamar cigaba…
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyya mai mulki ta APC Asiwaju Bola Tinubu, yayi kira ga ‘yan Najeriya da kar su bar jam’iyyar PDP ta dawo kan madafun iko. Ya…
Tsohon gwamnan jihar Adamawa Umar Jibrilla Bindow, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa Babbar Jam’iyyar Hamayya ta PDP. Tsohon gwamnan ya bayyanawa gwamnan jihar na yanzu Ahmadu Fintiri hakan,…
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, tana binciken shugaban Jami’ar kimiyya da fasaha ta kano dake Wudil Farfesa Shehu Alhaji Musa. Hukumar Na bincikensa…
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana kashe Dan ta’addan ne a jiya Litinin, a wata musayar wuta da suka yi a wani shingen binciken ababan hawa Na karamar Hukumar…
Biyo bayan kulla yarjejeniya da kungiyar Al-Nassr dake kasar Saudi Arabia a daren jiya Juma’a, Dan wasa Cristiano Ronaldo ya zama mafi yawan daukar Albashi a tarihin kwallon kafa. A…
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta bayyana cewa, ta lalata kimanin manyan motoci dauke da giya guda 25 daga farkon watan Janairun wannan shekarar zuwa yanzu. Sannan kuma ta kama…