FIFA ta ware dala Miliyan 150 don tallafawa Mambobinta don Rage Radadin Annobar Corona Virus
Hukumar da kwallon kafa ta duniya FIFA, ta ce ta ware dala miliyan 150, don tallafawa hukumomin kasashe da yankuna 211 da suke karkashin hukumar. dan rage radadin durkushewar tattalin…