Me yasa al’ummar Kano basu aminta da KAROTA ba? -Aliyu Sufyan
SHIN AKWAI AMFANIN HUKUMAR KAROTA A KANO? Kowacce Jiha a kasar nan na da tsarin gudanarwarta ta fannoni da dama, ta bangaren zamantakewa da zuwa da tsari da Jihar zatayi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
SHIN AKWAI AMFANIN HUKUMAR KAROTA A KANO? Kowacce Jiha a kasar nan na da tsarin gudanarwarta ta fannoni da dama, ta bangaren zamantakewa da zuwa da tsari da Jihar zatayi…
Majalisar Dinkin duniya ce ta ware Dukkanin Ranar 26 na watan agusta a matsayin Ranar Hausa. Harshen hausa dai na Daya daga cikin Harsunan da suke dada Tumbatsa a duniya,…
Har yanzu Al’ummar Najeriya na ci gaba da bayyana ra’ayinsu dangane da jerin sunayen da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika wa majalisar dattawan kasar, domin ta amince ya nada…
Kwamandan hukumar dake yaki dasha da fataucin miyagun kwayoyi ne Reshen jihar kano Dakta Ibrahim Abdul ya bayyana cewa gwamnatin jihar kano karkashin gwamnan kano Abdullahi Umar Ganduje, da sarkin…
Kamar yadda wasu da dama ke ta ammali da wayar salula a jikinsu wanda hakan na da illa ga lafiyarsu, a cikin wayar salula wadda take a kunne matuƙar mutum…
Tare da Rabi u Sanusi Katsina Ita dai Tarbiya ta samo asali ne daga tushen iyaye, Tarbiya tana ginuwa ne daga samun uwa tagari domin ita ke kasancewa makaranta ga…
Jagaliya na nufin biyayya ko goya baya ga duk wani shugaba, ko wani ɗan takara mai neman wata kujera, ko kuma wani mai muƙami irin na siyasa akan duk wani…
Masu biye da mu a wannan shafi mai albarka Assalamu alaikum warahmatullah. Barkan mu da saduwa a wannan lokaci da muke adabo da Wannan shekara ta 2018. Muna rok’on Allah…
Rahoton da nake ɗauke da shi a wannan wata zanyi Magana kan yanayin yadda ɗalibai kan samu tsaiko a karatunsu sakamakon yajin aiki da ma’aikata kan shiga ko kuma ƙungiyar…
Ƴan sanda a Kano sun tono asirin gidan wani inyamuri da ke maƙare da tabar wiwi. A unguwar ladanai da ke Kano, wanda mai martaba sarkin Kano yayi jinjina ga…