Gwaman jihar kaduna ya Warke daga Cutar Corona Virus
Gwamnan jihar kaduna malam Nasir El Rufa’i ya tabbatar da cewa ya Warke daga Cutar Corona Virus da yake dauke dashi. Gwamnan ya bayyana hakan ne yau a shafin sa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar kaduna malam Nasir El Rufa’i ya tabbatar da cewa ya Warke daga Cutar Corona Virus da yake dauke dashi. Gwamnan ya bayyana hakan ne yau a shafin sa…
Cibiyar gwajin Cutar Corona Virus ta jihar kano ta Dakatar da aikin ta. Babbban Daraktan dake kula da cibiyar Cuttutuka dake Asibitin Koyarwa na malam Aminu Kano farfesa Isa Abubakar…
DAGA RABIU SANUSI KATSINA Hukumar kula da kare muhalli wadda aka fi sani da (NESREA) ta kasa reshen jihar katsina ta ziyarci wa su hukumomin da su ka hada da…
Tun bayan Bullar Cutar corona virus ta raunana tattalin arzikin kasahen duniya ciki har da Najeriya. Wannan dalili yasa farashin ‘danyen man fetur ke ta sauka kasa irin yadda bai…
Hukumar kula da ɗakile yaɗuwar cutuka a Najeriya NCDC ta ce aƙalla mutane 117 ne suka kamu da cutar a yau. Cikin sanarwar da ta wallafa a daren talata, hukumar…
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bai wa jiharsa tallafin kudade domin yaki da coronavirus. Ganduje ya Bukaci hakan ne a yayin wata…
Gwamnatin Tarayya ta shirya fara dawo da yan Najeriya da annobar Coronavirus ta rutsa da su a kasashen waje. Minista Harkokin Waje Geoffrey Onyeama ne ya bayyana haka a yayin…
Hukumar daƙile yaɗuwar cutuka a Najeriya NCDC ta tabbatar da cewar an samu mutane 23 da suke ɗauke da cutar a Kano. Cikin sanarwar da ta wallafa a daren yau,…
A jihar Kano an ƙara tsaurara jami an da ke kula da tabbatar da bin dokar da gwamnati ta saka na hana shige da fice da ma ziga-zirga. A yau…
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari,ya bada umurnin rufe babban birnin jihar Katsina, sakamakon samun mutum biyu da cutar Corona virus a cikin garin Katsina. Masari ya bayyana hakan…