Tsarin da saudiyya ta fitar kafin bada damar umara
Mahukunta a ƙasar saudiyya sun saka wasu sharuɗa kafin bada damar gudanar da ibadar umarah a ƙasar. Hukumomin sun ce kashi 30 cikin 100 za a bari su yi ibadar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Mahukunta a ƙasar saudiyya sun saka wasu sharuɗa kafin bada damar gudanar da ibadar umarah a ƙasar. Hukumomin sun ce kashi 30 cikin 100 za a bari su yi ibadar…
Akalla mutane 10 ne suka mutu yayin da mutane sama da 20 suka jikkata yayin da wani gida hawa biyu ya rushe a yammacin indiya. Hukumar bada agajin gaggawa ta…
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bayyana damuwa kan matakan da kasashen Turai ke dauka na yakar annobar COVID-19, na rage yawan kwanakin killace bakin da ke zirga-zirga a tsakaninsu.…
Wata kotu da ke zama a Gabashin Pakistan, garin Lahore ta yankewa wani Kirista hukuncin kisa saboda aikata laifin batanci ga manzon Allah. Da ya ke jawabin kare kansa a…
kotu zata yanke wa Wani jarumi da yake yin fim din batsa hukuncin shekaru 250 a gidan yari. Kotu ta kama jarimin da laifin yiwa mata da yawa fyade ciki…
Wata mata mai shekaru 26 mai suna Rutendo Nhemachena ta mutu a yayin da ake yi mata wankan tsarki na shiga addinin Kirista a kogin Manyame dake kasar Zimbabwe. An…
India ta kafa tarihi mafi muni a duniya na fuskantar karuwar masu kamuwa da cutar corona bayanda ma’aikatar lafiyar kasar ta bayyana gano karin mutane dubu 78 da 761 da…
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi zargin ‘yan Jam’iyyar Democrat na shirin tafka magudi a zaben shugaban kasar da zai gudana cikin watan Nuwamba mai zuwa. Donald Trump wanda…
kotun koli ta kasar Uganda ta zartar da hukuncin daurin shekaru biyar a kan Jose Filomeno dos Santos, dan tsohon shugaban kasa, bayan samunsa da laifin almundahana a lokacin da…
Akalla mutane shida wanda akasarinsu yara ne sun mutu a yayin da wani bam ya tashi a Arewacin kasar Burkina Faso. Shaidun gani da ido sun ruwaito cewa, bam din…