Za A Yi Zaɓe Kuma A Binciki Waɗanda Suka Yi Badaƙala A Kasuwar Kwari – Ganduje
Gwamna Jihar Kano Abdullahi Ganduje Ya Tabbatar Da Cewa Dole Sai An Yi Zabe A Kungiyar Kasuwar Kwari, Kuma Dole Sai An Samarwa Kasuwar Doka Ya kuma tabbatar da cewa…
Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Kano – Ba Za Mu Yi Amfani Da Card Reader Ba – Farfesa Sheka
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar Kano KANSIEC ta ce ba za ta yi amfani da naurar tantancewa ta card reader a zaɓen ƙananan hukumomi da ke gabatowa ba.…
An Haramta Zuwa Ofisoshin Gwamnati Ba Tare Da Fes Mas Ba
Gwamnatin jihar Edo ta jaddada aniyarta na haramta shiga ofisoshin gwamnatin ga ma’aikata ta masu ziyartar ofisoshin. A cikin sanarwar da shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar Anthony Okungbowa ya fitar, sanarwar…
#BIDIYO – Ɓoyayyen Al’amari A Kan Zaɓen Ƙananan Hukumomi Na Kano
Wannan wani sirri ne da ya kamata ku sani a kan zaɓen ƙananan hukumomi da ke ƙaratowa a jihar Kano. Wannan bidiyo zai taimakaa muku wajen gane wanda ya dace…
Boko Haram Sun Kashe Sojoji Shida Bayan Sojojin Sun Hallaka Boko Haram 26
Wani rahoto da ke fitowa daga jihar Yobe a gabashin Najeriya na nuni da cewa mayaƙan Boko Haram sun hallaka sojoji shida a wani harim bam. Harin ya biyo bayan…
Cutar Lassa Ta Hallaka Mutane 22 A Bauchi
Hukumar lafiya matakin farko a jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutane 22 a sanadin cutar lassa. Shugaban hukumar Dakta Rilwani Muhammad ne ya bayyanawa kamfanin dillancin labarai na ƙasa…
Gobara Ta Hallaka Mutane Uku A Kano
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane uku a sanadin wata gobara da ta tashi a wani gida. Gobarar ta tashi a wani gida da ke…
Ya Ɗaukaka Ƙara Bisa Yanke Masa Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai Sai Kotun Ta Yanke Masa Hukuncin Rataya
Babbar kotun ɗaukaka ƙara a jihar Ekiti ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani mai suna Sunday Jimoh bayan an same shi da aikata mummunan laifi. Wata kotu…
Rashin Aikin Yi – Buhari Ya Buƙaci Ma’aikatu Masu Zaman Kansu Su Bawa Matasa Aikin Yi
Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya buƙaci ma’aikatu masu zaman kansu da su samar da aikin yi ga matasa don rage yawan marasa aikin yi a ƙasar. Muhammadu Buhari ya…
Ba Mu San Lokacin Kammala Sabuwar Wakar Buhari Ba – Rarara Ya Magantu
Mawaki Dauda Kahutu Rarara ya ce babu lokacin da suka tsayar na kammala sabuwar waƙar da za a yi don bayyana ayyukan Buhari. Talakawa masoya Buhari ne suka tura kuɗin…
