Boko Haram Sun Kashe Sojoji A Chibok, Tare Da Ƙona Gidaje 40
Aƙalla mutane 7 aka kashe yayin da sojoji da dama suka samu raunI bayan wani hari da ƙungiyar Boko Haram ta kai wani ƙauye a Chibok. Mayaƙan sun yi tsinkaye…
Hauhawar Korona – Akwai Yiwuwar Sake Saka Dokar Kulle A Najeriya
Gwamnatin tarayyar Najeriya na duba yiwuwar sake saka dokar kulle a wasu jihohin ƙasar bisa la’akari da hauhawar masu kamuwa da cutar Korona. Mai lura da ayyukan kwamitin fadar shugaban…
Ƴan gudun hijira dubu 800 ne ke cikin tsananin yunwa a Borno
Gwamna jihar Borno Babagana Zulum ne ya bayyana hakan a yayin da ya ziyarci hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa a Abuja. Babagana Zulum ya buƙaci hukumar da ta…
An Yake Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Ga Matashin Da Ya Hallaka Wata Budurwa
Babbar kotun jiha da ke zamanta a Ringim jihar Jigawa ta yanke wa wasu matasa biyu Mustapha Idris hukuncin kisa ta hanyar rataya. Da yake karanta hukuncin Alkalin kotun mai…
Bayan Yanka Manoman Shinkafa Boko Haram Sun Hallaka Mutane Bakwai A Jere
Wasu da ake zargin mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ne sun hallaka mutane bakwai a wani ƙauye da ke ƙaramar hukumar Jere a jihar Borno. An kashe mutanen a ƙauyen Kayamla…
Karota Sun Cafke Inymurin Da Ke Safarar Tabar Wiwi A Kano
Hukumar lura da tuƙi a jihar Kano Karota ta kama wani Ekennah Okechuku da ke safarar tabar wiwi mai tarin yawa Hukumar ta miƙa motar da aka kama ga hukumar…
An Gurfanar Da Matashi A Gaban Kotu Bayan Ya Gartsawa Budurwarsa Cizo A Mamanta
Rundunar yan sanda a jihar Edo ta gurfanar da wani Chibuke Njokwu bisa zargin cizon budurwarsa a mamanta. Matashin mai shekaru 25 a duniya ya ciji budurwarsa ne a yayin…
Darajar Naira na iya faɗuwa ƙasa wanwar a shekarar 2021 – CBN
Babban bankin Najeriya CBN ya ce akwai yuwuwar darajar Naira ta sake faɗuwa ƙasa a shekarar 2021 mai kamawa. Hasashen bankin wanda ya tuntunɓi kamfanoni da ƴan kasuwa sama da…
Saudiyya Ta Haramta Auren Ƴan Ƙasa Da Shekaru 18
Ma’aikatar shari’a a ƙasar Saudiyya ta saka dokar hana aurar da mutanen da suke ƙasa da shekaru goma sha takwas. Ministan shari’a kuma shugaban majalisar alƙalai a ƙasar Sheikh Walid…
An Cafke Mutanen da Ake Zargi Da Hallaka Matar Aure
Rundunar ƴan sanda a jihar Ogun ta kama wasu mutane biyar da ake zargin su da kashe wata matar aure da kuma wani mai keke napep. Kakakin rundunar ƴan sanda…
