Jirgin mataimakin shugaban kasa Yemi Osimbajo ya yi hatsari
Rahotannin da ke iskemu a halin yanzu na nuni da cewa jirgin da mataimakin shugaban ƙasa farfesa Yemi Osinbajo ke tafiya a cikinsa ya yi hatsari. Sai dai ba mu…
Zan cigaba da samawa al’umma walwada da tsaro – Buhari
Buhari ya bayyana Kano amatsayin jihar da aka fi kaunarsa fiye da mahaifarsa Daura. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin cigaba da samar da tsaro tare dasamar da hanyoyin…
Ƴan sanda na farautar Ummi Zee-Zee
‘Yan Sanda na Farautar Ummi ZeeZee kan kazafin da ta yi wa Zaharaddeen, Fati, Sani Danja Wani abu da nake so in sanar da kai kuma shine Ummi fa ba…
Kai tsaye – Jawabin Shugaba Muhammadu Buhari a fadar sarkin Kano Sunusi ll
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ya zo jihar kano ne don yaƙin neman zabensa. ya nemi hadin kan masarautar kano don sake komawa mukaminsa karo na biyu Sarkin Kano…
Buhari ya sauka a Kano yanzunnan Ko zai ɗaga Hannun Ganduje a Kano?
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka a jihar kano inda yake yaƙin neman zaɓensa a yau,
Za’a cigaba da shari’ar Walter Onnonghen
A ranar litinin ne kotun kula da da’ar ma’aikata CCT ta dage zaman sauraren tuhumar babban mai sharia’ar Najeriya, Walter Onnonghen da ya kamata a fara sauraro yau Litini zuwa…
ANA SON A MOTSA JIKI AKALLA NA MINTI 70 – Bincike
Ma’aikatar kiwon Lafiya ta duniya (WHO) ta kira ga mutanen kasar nan da su rika motsa jiki a koda da yaushe, cewa rashin hakan na sa a kamu da cututtuka.…
Ingila tayi barazanar ficewa daga ƙungiyar Turai
Daga Ahmad Hysam Ƙungiyar Tarayyar Turai da ma sauran ƙasashe mambobinta, sun ce lura da ƙuri’ar da ƴan majalisar Birtaniya suka kaɗa da ke yin watsi da yarjejeniyar da Theresa…
Rahama Sadau ta kammmala karatun digirin digirgir
Jaruma Rahama Sadau ta yi bikin kammala karatun Digiri wanda ta yi a jami’ar Eastern Mediterranean ,da ke ƙasar Cyprus. Jarumar wadda ta ɗauki hotuna zafafa ta kuma saka a…