GWAMNATIN TARAYYA TA BADA UMARNIN DAUKAR MA’AIKATA 1,000 A DUKKANIN KANANAN HUKUMOMIN NAJERIYA
Wannan jawabi yazo ne ta bakin Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo, bayan ya rantsar da wani kwamiti da zai aiwatar da shirin gwamnatin tarayya na daukar mutum 1,000 aiki a…