TETFUND – Farfesa Sulaiman Bogoro shi ne ya maye gurbin AB Baffa Bichi – Mujallar Matashiya
Bayan sauke shugaban Tetfund Baffa Bichi an maye gurbinsa da farfesa Sulaiman Bogoro, a safiyar yau ne dai gwamnatin tarayya ta bayyana sauke tsohon shugaban tetfune ɗin. Rufda ciki da…
Aikin dogaro da kai ne kaɗai zai iya rage masu zaman kashe wando a Najeriya
Shugaban mujallar Matashiya Abubakar Murtala Ibrahim ne ya yi wannan jawabi wajen taron ƙungiyar Safinatul Khair Foundation a Kano. Abubakar ya ce yawan matasan da basu da aikin yi sun…
Ganduje ya samu lambar yabo a matsayin gwamna mafi kwazo
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam kenan tare da mai ɗakinsa Hajiya Hafsat Abdullahi Ganduje a wajen karɓar shaidar karramawa ta gwamna mafi kwazo da aka bashi…
‘Yan sanda sun bankado gidan wani Inyamuri makare da Tabar Wiwi a Kano
Ƴan sanda a Kano sun tono asirin gidan wani inyamuri da ke maƙare da tabar wiwi. A unguwar ladanai da ke Kano, wanda mai martaba sarkin Kano yayi jinjina ga…
Buhari yafi kowane shugaba nagarta -Gwamna Masari
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayyana shugaba Buhari a matsayin shugaban da ya fi kowa nagarta. Me,za ku ce dangane da haka?
An sanya ranar da za’a fara gasar cin kofin kwararru ta Najeriya
Ranar lahadi sha uku ga Janairu za’a fara gasar cin kofin kwararru ta Najeriya da Kungiyoyi ashiri da hudu{24}mai makon ashirin kamar yadda aka saba. Wannan matakin na zuwane bayan…
An kammala cinikin dan wasan tsakiya na Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Aaron Ramsey
an kammala cinikin dan wasan tsakiya na Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Aaron Ramsey wanda Kungiyar kwallon kafa ta kafa ta Juventus dake kasar Italiya ta ce ta na shirye…
Buhari zamu zaba -Inji Shugaban Izala na Kasa
Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau wanda…
Kotu ta yi watsi da ƙarar dake neman a hana Abba Kabir Yusuf takara
Kotu ta yi watsi da ƙarar dake neman a hana Abba Kabir Yusuf takara A ranar Litinin din ne wata Babban Kotun Jihar Kano ta yi watsi da karar da…
Wata Kotu a Kano ta kwace ta karar na hannun daman shugaba Buhari
Kotu ta kwace takarar Sha’aban Sharaɗa an maye gurbinsa da Muktar Yakasai Wata kotu a Kano ta karɓe takarar Sha aban sharaɗa mai neman wakiltar ƙaramar hukumar birni wanda ta…