Kotu Ta Tabbatar Da Ganduje A Matsayin Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta tabbatar da shugaban jam’iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda zai ci gaba da…
NDLEA Sun Kama Mai Shekara 80 Da Ya Ke Siyar Da Kayan Maye
Hukumar hana sha da da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta kama wani tsoho mai shekara 80 a duniya da ganyen tabar wiwi. Hukumar ta ce mutumin ya shafe…
Jami’an Tsaro Sun Samu Nasarar Hallaka Fitaccen Dan Ta’adda A Katsina
Rundunar yan sanda ta tabbatar da hallaka wani fitaccen dan bindiga mai suna Dan Kundu a Jihar Katsina. Mai sharhi kan sha’anin tsaro a yankin tafkin Kasar Chadi Zogazola Makama…
EFCC Ta Kama Wadanda Suka Yi Yunkurin Sayan Kuri’a A Zaben Edo
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa Zagon Kasa ta EFCC ta bayyana cewa ta kama wasu mutane uku da ta ke zargi da sayen kuri’u a yayin zaben…
INEC Ta Tsaiwata Zaben Wasu Gurare A Jihar Edo
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta tabbatar da tsawaita lokacin gudanar da zabuka a wasu guraren na Jihar Edo. Tsawaita lokacin zaben da hukumar ta yi ba…
Wasu Da Ake Zargin ‘Yan Kungiyar IPOB Ne Sun Sanyawa Wani Gidan Mai Wuta A Enugu
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan kungiyar IPOB ne sun cinna wuta a wani gidan mai, mai su na Pinnacle wuta a Jihar Enugu. Lamarin ya faru ne a yau…
Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kasa Ta Bayar Da Umarnin Takaita Zirga-Zirga A Jihar Edo
Rundunar ‘yan sanda ta Kasa ta bayar da umarnin takaita zirga-zirgar ababan hawa a Jihar Edo gabanin ranar fara zaben gwamnan Jihar. Babban sufeton ‘yan sanda na Kasa Kayode Egbetokun…
Kungiyar Kwadago Ta Rushe Batun Naira 70,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi
Kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta bayyana cewa ya zama wajibi ta sake gudanar da zama da gwamnatin tarayya kan mafi karancin albashin ma’aikata a Kasar, bisa karin kudin man…
EFCC Na Neman Yahaya Bello Ruwa A Jallo
Hukumar yaƙi da masu yiwa ƙasa zagon ƙasa EFCC ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ba ya hanunta. A wata sanarwa da hukumar ta fitar a yau, ta…
Malamam Firamare A Abuja Sun Koma Yajin Aiki
Kungiyar malaman makarantun firamare a Abuja sun koma yajin aiki bayan kin biya musu bukatunsu. Kungiyar ta koma yajin aikin ne bayan shafe kwanaki 14 da su ka bayar don…