Ko ƴan wasan hausa za su yi tasiri a siyasar 2019?
Ƴan kannywood sun rabu biyu Tun bayan wata ziyarar cin abinci da aka kaiwa shugaba Buhari a fadarwa, wanda wasu daga cikin jaruman masana antar suka kai masa tareda jaddada…
Ta yaya za a magance Yajin aikin malaman jami a?
Rahoton da nake ɗauke da shi a wannan wata zanyi Magana kan yanayin yadda ɗalibai kan samu tsaiko a karatunsu sakamakon yajin aiki da ma’aikata kan shiga ko kuma ƙungiyar…
Ko ku daina ko kuma ku bar Najeriya, ɗaurin shekaru 15 ga duk wanda yake luwaɗi – saƙon Ƴan sanda ga Ƴan luwaɗi
Kakakin ƴan sanda shiyya ta biyu Dolapo Bodmos ta buƙaci masu ɗabi ar neman maza a Najeriya da su bar ƙasar ko kuma fuskantar tsattsauran mataki. Bodmos wadda ta buƙaci…
Wanda yake da katin zaɓe ne kaɗai zai yi zaɓe — Inec
Kwamishinan zaɓe na jihar kano Farfesa R.A Shehu ya bayyana cewa cikin shirin zaɓen 2019 da hukumar ta shirya, sam sam katin zaɓen da aka yi a mazaɓa ba zai…
Yadda Naziru ya zama sarkin waƙar sarkin Kano – Matashiya
Yadda aka zaɓo Naziru har ya zama Sarkin waƙa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll ya naɗa Naziru Ahmad a matsayin sarkin waƙarsa. Naziru Ahmad dai ya kasance mawaƙi da a…
Menene Genotype ? Amfanin yinsa kafin Aure – Mujallar Matashiya
Wannan shafi da ke kawo muku rahoto na musamman a ciki, a wannan watan ma muna ɗauke da wani rahoto wanda zai mai da hankali kan yadda ake gudanar da…
Wata mata ta zama Kura bayan da wasu mutane suka baɗa mata hoda
A unguwar Kofar Naisa cikin birnin kano wasu mutane da ake zargin sun baɗawa wata mata hoda yayin da nan take ta zama kura. Ba da daɗewa ba kuma mutane…
ABIN DA KE JANYO WA MATA MATSALAR RASHIN HAIHUWA
Ci gaba Ta kuma hada ne da alamu wadanda suka hada da kamar amenorrhoea, hirsutism, wani al’amarine wanda ya shafi rashin haihuwa. Ita wannan matsala tana samar da raguwar samar…
Yadda mata za su kaucewa kamuwa daga cutar sanyi (INFECTION) – Matashiya
Daga Mariya Murtala Ibrahim Ƴan uwana mata barkanmu da wannan lokaci, da fatan muna cikin ƙoshin lafiya, ya muka ji da yanayin sanyi? Allah ya bamu wucewa lafiya amin. bisa…
TETFUND – Farfesa Sulaiman Bogoro shi ne ya maye gurbin AB Baffa Bichi – Mujallar Matashiya
Bayan sauke shugaban Tetfund Baffa Bichi an maye gurbinsa da farfesa Sulaiman Bogoro, a safiyar yau ne dai gwamnatin tarayya ta bayyana sauke tsohon shugaban tetfune ɗin. Rufda ciki da…