An dakatar da zaman majalisa a kan sauke alƙalin alƙalan Najeriya
Majalisar dattawan ƙasarnan sun dakatar da zaman da za tayi a kan sauke alƙalin alƙalai na ƙasar nan. Hakan ya biyo bayan sanarwar da kakakikin majalisar ya fitar a yau…
Ana cigaba da zanga zanga kan cire Alƙalin Alƙalai a Najeriya
Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya reshen jihar Ogun sun gudanar da zanga zanga ta nuna ƙin amincewa da tuɓe alƙalin-alƙalai na ƙasar Najeriya. Ɗaliban waɗanda suka nuna ƙin amincewarsu ta hanyar rubutu…
SHEKARA 30 YANA MATSAYIN MAI UNGUWA
Alhaji Maifada Ali Yakubu yayi bikin cikar shekararsa 30 kan karagar mai unguwar Gama b. taron yasamu dubban al’umma da suka halarta domin tashi murna, kafin washe garin ranar angudanar…
Facebook, Instagram, Whatsapp za a haɗesu wuri guda
Kamfanin Facebook ya bayyana shirinsa na haɗe shafin da kuma Whatsapp da Instagram duka wuri guda. Wannan zai bada dama ga masu amfani da shafukan daban-daban su rika zumunta ko…
Alaƙar siyasa da yin Garkuwa da Mutane
Masu biye da mu a wannan shafi mai albarka Assalamu alaikum warahmatullah. Barkan mu da saduwa a wannan lokaci da muke adabo da Wannan shekara ta 2018. Muna rok’on Allah…
An rantsar da sabon babban jojin ƙasa
Bayan zargin da ake na mallakar wasu gidaje da maƙudan kuɗaɗe, wanda ake yiwa alƙalin alƙalan ƙasar nan. Tuni dai yau shugaba Muhammadu Buhari ya sauke tsohon alƙalin alƙalai tare…
Duk wanda jagoranmu ya nuna mu zaɓa shi za mu bi — Boss
Ɗan takarar majalisar tarayya a ƙaramar hukumar Nassarawa Muhammadu Aminu Adamu Abba Boss ya yi iƙirarin bijirewa madugun kwankwasiyyar na ƙasa rabi u Kwankwaso bisa ƙin musu adalci da yayi…
An naɗa sabon kakakin ƴan sanda a Kano
Bayan sauyin wurin aiki da aka yiwa tsohon kakakin ƴan sanda na jihar Kano SP Magaji Musa Majia. Rundunar yansandan Jihar Kano a yau Alhamis 24/01/2019 ta na’da Abdullahi Haruna…
Lalacewar tarbiyya a mahangar addinin musulunci
Tare da Malam Dayyib sadi Gaida Abu ne sananne a wurin dukkanin musulmi dama wadanda ba musulmi ba cewa addinin musulunci ya bada cikakkiyar kulawa a bangaren tarbiyya, idan kace…
Yadda ake yin miyar kuka
Tare da Maryam Muhammad Ibrahim Uwargida barkamu da warhaka sannumu da ƙara kasancewa ta cikin shirin girke girke mujallar matashiya A yau za mu kawowa uwargida da amarya yadda za…