Jam’iyyar PDP Ta Lashe Zaɓen Ƙananan Hukumomin A Jihar Akwa Ibom APC Ta Yi Watsi Da Sakamakon
Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Akwa Ibom ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar. Hukumar ta ce jam’iyyar PDP ce ta lashe zaben kujerun da aka…
Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Fashi Da Makami A Nassarawa
Rundunar ƴan sandan jihar Nassarawa ta kama wasu yan fashi fa makami tare da kwato karyaki har da makamai. Mai magana da yawun rundunar Ramhan Nansel ne ya bayyana haka…
Babu Lokacin Fara Biyan Naira 77,000 Ga Masu Yi Wa Ƙasa Hidima
Hukumar kula da masu yi wa ƙasa hidima NYSC ta ce a halin yanzu abu shirin fara biyan naira 77,000 a matsayin alawus ga masu yi wa kasa hidima. Babban…
Jam’iyyar APP Ta Lashe Kujeru 22 A Zaɓen Ƙananan Hukumomin Rivers
Aƙalla kujeru 22 jam’iyyar Action Peoples Party APP ta lashe daga cikin kujeru 23 na ƙananan hukumomin jihar Rivers. Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Jusctice Adolphus Enebeli…
Gaskiya Ta Bayyana – Kuskuren Jaridar Daily Trust Dangane Da Yarjejeniyar Samoa
Daga Abdulaziz Abdulaziz A ranar Laraba da ta gabata jaridar Daily Trust ta fito da jawabin neman afuwa ga gwamnatin tarayya game da labarin da ta wallafa marar tushe kan…
Yadda Ƴan Bindiga Su Ka Tarwatsa Masallata A Masallacin Juma’a Na Katsina
Wasu da ake kyauta zaton yan bindiga ne sun tarwatsa masu sallar juma’a a jihar Katsina. Yan bindigan dauke da muggan makamai sun shiga kauyen Dan Ali da ke karamar…
Ba Na Tsoro A Kashe Ni – Bello Turji
Fitaccen mai garkuwa da mutanen nan Bello Turji ya ce shi ba ya tsoron mutuwa ko a kasheshi. Turji kuma bukaci a yi sulhu domin samar da zaman lafiya a…
Kotu Ta Hana Jami’an VIO Kamawa Da Cin Tarar Direbobi
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta hana jami’an hukumar kula da lafiyar ababen hawa ta VIO kamawa, tsarewsa ko cin tarar ababen hawa. Kotun karkashin mai sharia Juctice Evelyn…
An Fara Bincike Kan Ɗan Sandan Da Ya Burmawa Matashi Wuƙa A Yobe
Rundunar ƴan sanda a jihar Yobe ta fara bincike kan zargin wani jami’in dan sanda da a cakawa wani wuka a kan naira 200. Kwamishina yan sanda a jihar Garba…
Ɗakko Sojojin Haya Ita Ce Hanyar Murƙushe Boko Haram – Ndume
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu Sanata Ali Ndume ya bukaci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya yi amfani da sojin haya don murkushe mayaƙan Boko Haram. Ndume ya…