Hukumar Kashe Gobara Ta Kasa Ta Bayyana Irin Nasarorin Da Ta Samu A Shekarar Da Ta Gabata
Hukumar Kashe Gobara ta Kasa ta bayyana irin nasarorin da ta samu a shekarar 2024 da ta gabata. Hukumar ta ce a shekarar da ta gabata ta 2024, an samu…
Shugaba Tinubu Zai Tafi Dubai
A gobe Asabar ne shugaban Kasa Bola Tinubu zai bar birnin tarayya Abuja zuwa Kasar Dubai, domin halartar dorewar tattalin arzikin Duniya na shekarar 2025 da muke ciki wato (ADSW…
Kotu Ta Bayar Da Umarnin Sake Sauraron Shari’ar Masarautar Kano
Wata kotun daukaka ƙara ta bayar da umarnin sake sauraron shari’ar masarautar Kano wadda aka ɗauki lokaci ana yinta. A zaman kotun ma yau ta ce ba a yi wa…
Ba Ma Shiryawa Nijar Zagon Ƙasa – Faransa
Gwamnatin ƙasar Faransa ta musanta zargin da jagororin ƙasar Nijar su ka yi kan cewar su na haɗa kai da Najeriya domi yi wa Nijar zagon ƙasa. Mai ba da…
Ƴan Sanda A Abuja Sun Kuɓutar Da Yara 59 Da Aka Ɗauka Daga Kano
Rundunar yan sanda a Abuja ta kama wata mota dauke da yara 59 da ake yunkurin safararsu. Yan sandan sun ce yaran dukkanninsu yan ƙasa da shekara 12 a duniya…
Tinubu Na Alhinin Mutuwar Sojoji Shida
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci da a gaggauta yin bincike kan harin da mayaƙan ISWAP su ka kai wa jami’an soji a jihar Borno. Tinubu ya jajanta kan…
Gwamnatin Najeriya Ta Ce Ya Zama Wajibi A Ƙara Kuɗin Kiran Waya A Ƙasar
Ministan sadarwa a Najeriya Dakta Bosun Tijani ya ce za a ƙara kuɗin kiran waya a ƙasar amma ba da kaso 100% ba. A cewar ministan, su na kan tattaunawa…
Ministan Sadarwa Ya Ganawa Da Kamfanonin Sadarwa Dangane Da Karin Kudin Kira
Ministan Sadarwa na Najeriya Bosun Tijjani yayi wata ganawa da Kamfanonin sadarwa ta Kasar a birnin tarayya Abuja a yau Laraba. Ministan yayi ganawar ne da kamfanonin MTN, Airtel, Glo,…
Sabon Shugaban Ƙasar Ghana Mahama Ya Sha Alwashin Farfaɗo Da Tattalin Arziƙin Ƙasar
Sabon shugaban ƙasar Ghana John Dramani Mahama ya sha alwashin gudanar da mulki na gaskiya da adalci a ƙasar. Mahama ya bayyana haka jiya Talata a jawabin da ya yi…
Hukumar Kwastam Ta Bayyana Adadin Mutanen Da Suka Nemi Gurbin Aiki A Hukumar
Hukumar hana fasa kauri ta Kasa Kwastam ta ce akalla mutane 573,519 ne suka nemi guraben aiki a Hukumar. Hukumar dai ta fitar da sanarwar neman daukar jami’ai 3,927 daga…